Wannan App ne domin kawo muku karatun Tafsirin Al Kur'ani mai girma tare da Malam Ja'afar Mahmud Adam. Tafsirin Izufi biyar dake kasa ne. Wato Surah Al Jumuah zuwa Surah An Nas Domin wadansu karatuttukan na sheikh ja'afar mahmud adam kamar su: Umdatul Ahkam mp3. Bulugul Miram. Riyadussalihin. Kitab Tauhid. Arbaun Hadith. Bayani kan aikin Hajji da umra.